<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 Dā da wani yaro, sunansa Dawuda ne,
 Da wani mugun gago, shi Goliath dai.
 Dawuda, ban da tsoro, zuwa rafi ya je.
 &quot;Da ikon Ubangiji zan kashe shi&quot;, ya ce.
 Ya ɗauki duwatsu biyar da majajjawa.
 Goliath, mugun gagon nan, ya yi ta dariya.
 Dawuda ya soma wurgawa, ya yi ta wurgawa,
 A zuciyarsa ya yi addu'a,
 Goliath ya fāɗi ƙasa.</lyrics>
<title>Dā da Wani Yaro, Sunansa Dawuda Ne Y24</title>
<hymn_number>24</hymn_number>
</song>